ZAMANTAKEWAR IYALI A MUSULUNCI by Aisha K. Muhammad
Search
Menu
Menu
Discuss
Reader
Account
Write
cancel
loading...
ZAMANTAKEWAR IYALI A MUSULUNCI
Prose | Educational | 24.6k words
Matsalar Zamantakewar iyali abu ne da take damun ƙasashe da dama bama kasar hausa kadai ba. Zamantakewar mu ta yau tana bukatar gyara duba da irin yadda muke gudanar da rayuwar mu a zamanin yau,an bar tarbiyyar iyali a kallon finafinai da kuma waya. Dole karancin tarbiyya da kunya sun yawaita a tsakanin iyali. Wannan littafi, ya kawo dabaru tar...See MoreMatsalar Zamantakewar iyali abu ne da take damun ƙasashe da dama bama kasar hausa kadai ba. Zamantakewar mu ta yau tana bukatar gyara duba da irin yadda muke gudanar da rayuwar mu a zamanin yau,an bar tarbiyyar iyali a kallon finafinai da kuma waya. Dole karancin tarbiyya da kunya sun yawaita a tsakanin iyali. Wannan littafi, ya kawo dabaru tare da salo ta yadda za'a magance zamantakewar iyali, ta hanyar koyarwar addinin Musulunci , manyan maluma, Iyaye, ya'ya tare da masanan zamantakewa. Ina Godiya ga Allah Madaukakin sarki, Allah yayi dadin tsira da daukaka ga Manzonsa Annabi Muhammad (SAW), da Sahabbansa da kuma wanda suke bi musu har zuwa ranar sakamako.